Ambassade des Etats-Unis d’Amérique, Niger
Communiqué de Presse
Pour diffusion immédiate le 1er septembre 2022
LE SOUS-SECRÉTAIRE ADJOINT PAR INTERIM DES ÉTATS-UNIS DISCUTE DES PRIORITÉS EN MATIÈRE DE SÉCURITÉ AVEC LE PREMIER MINISTRE NIGÉRIEN
Le 31 août 2022, le Sous-Secrétaire Adjoint par intérim du Département d’État Américain pour la politique de sécurité internationale, Gonzalo Suarez, a rencontré le Premier Ministre Mahamadou Ouhoumoudou à Niamey, au Niger, pour discuter des priorités en matière de sécurité internationale. M. Suarez a expliqué que la réunion a porté sur divers sujets, notamment « le risque inhérent d’instabilité pour la région posée par la désinformation et les groupes armés opérant le long des frontières du Niger ».
Les deux personnalités ont échangé des informations sur les défis actuels en matière de sécurité, ont discuté des outils pertinents qui pourraient être utilisés et ont dressé une liste concrète des moyens par lesquels les États-Unis et le Niger peuvent s’associer pour relever ces défis. « Je peux attester que cette réunion est une preuve tangible de l’amitié et de la coopération durables entre les États-Unis et le Niger », a déclaré le Diplomate américain Suarez aux médias après la réunion.
La mission du Bureau de la sécurité internationale et de la non-prolifération (ISN) est de suivre, développer et mettre en œuvre des réponses efficaces aux menaces à la sécurité internationale. En étroite collaboration avec d’autres bureaux du département d’État, d’autres agences américaines et un large éventail de partenaires internationaux et non gouvernementaux, l’ISN façonne l’environnement de la sécurité internationale afin d’empêcher leur réapparition.
###
Ofishin Jekadancin Amurka a Niger
Don fitowa nan take Satumba 1, 2022
MATAIMAKI MATAIMAKIN SAKATARE NA AMURKA YANA TATTAUNA MUHIMMAN TSARO DA PREMISTERN NIJERIYA.
A ranar 31 ga watan Agustan shekarar 2022, karamin sakatarin mai rikon korya ta gwamnatin Amurka kan fannin harakokin tsaro a ketare, Gonzalo Suarez, ya gana da firaminista Mahamadou Ouhoumoudou a birnin Niamey na jamhuriyar Nijar, in da suka tattauna mahimman batutuwan tsaro na kasa da kasa. Suarez ya bayyana taron ya shahi batutuwa daban-daban da suka hada da, « hatsarin rashin zaman lafiya ga yankin da ke tattare da labarou jita jita da ƙungiyoyi masu ɗauke da makamai da ke aiki a kan iyakokin Nijar. »
Jami’an biyu sun yi massanyar labarou game da kalubalen tsaro da ake fuskanta a halin yanzu, sun tattauna kan kayan aikin da za a iya amfani da su, da kuma samar da jerin abubuwan da Amurka da Nijar za su iya yi tare domin tunkarar wa ainnan kalubale. « Zan iya tabbatar da cewa wannan taron shaida ne na zahiri na dorewar abota da hadin gwiwa tsakanin Amurka da Nijar, » Malam Suarez ya shaida wa manema labarai bayan taron.
Manufar Ofishin Tsaro ta Kasa da Kasa (ISN) ita ce bin diddigin, haɓakawa, da aiwatar da ingantattun martani ga barazanar tsaro ta duniya. Tare da haɗin gwiwa da wasu ofisoshin da ke cikin Ma’aikatar Harkokin Wajen, wasu hukumomin Amurka, da kuma nau’o’in aboukan tarayya na duniya da masu zaman kansu, ISN yana tsara yanayin tsaro na duniya don hana sake dawowasu.