Communiqué de Presse
Pour diffusion immédiate October 27, 2020
For attribution: Stephen E. Dreikorn, porte-parole
Les langues Hausa et Anglais suivantes
L’enlèvement d’un Citoyen Américain
- L’ambassade des États-Unis à Niamey est au courant de l’enlèvement d’un citoyen américain à Massalata, Birni N’Konni, Niger.
- Le gouvernement américain exprime sa solidarité la plus sincère avec la victime et sa famille. Nous exhortons la libération immédiate et en toute sécurité de la victime.
- Le gouvernement américain travaille sans relâche avec le gouvernement nigérien et les responsables de la sécurité pour la libération de la victime. Le gouvernement américain est également en communication avec la famille de de la victime.
- Les détails concernant cette affaire sont toujours en cours ; cependant L’Ambassade demande à toute personne ayant des renseignements sur l’enlèvement de contacter l’Ambassade au +227 96478259.
Sanarwar Ofishin Jekadancin Amurka a Birnin Yamai a game da sace wani Ba’amurke a Niger
- Ofishin Jekadancen Amurka a Birnin Yamai na da masaniya a game da sace wani dan kasar Amurka din a garin Massalata, a cikin gundumar Birnin N’Konni, jihar Tahoua a Niger.
- Gwamnatin kasar Amurka na mai jimami da kawo cikakken goyon bayanta ga iyallan ba’amurkennan da aka sace. Kuma tana kira da kwakwarar murya ga mutanenda suka yi garkuwa da shi da su sallame shi ba tare da bata lokaci ba, tare da kiyayewa da kare lafiyarsa.
- Gwamnatin Amurka na aiki tukuru kuma kafada- da kafada da hukumomin jamhuriyar Niger da jami’an tsaron kasar, domin ganin cewa an kai ga samun nasarar kubto shi.
- Haka Zalika, Gwamantin Amurka na ci gaba da tuntubar iyalin mutunen da aka sace.
- Muna ci gaba da bin kadin wannan zance domin kawo karin haske a kan lamarin ;
- Ofishin jekadancin Amurka na mai shela ga duka wanda ke da bayyanai a game da sace mutuenen dan asalain kasar ta, da shi tuntubi wanna layi : +227 96 47 82 59.
U.S. Citizen Abducted in Niger
- U.S. Embassy Niamey is aware of the abduction of a U.S. citizen in Massalata, Birni N’Konni, Niger.
- The U.S. government extends its sincerest sympathy to the victim and his family. We urge the victim’s immediate safe release.
- The U.S. government is working tirelessly with Nigerien government and security officials to recover the victim. The U.S. government is also in communication with the victim’s family.
- Details of the case are still unfolding; however, the embassy asks anyone with details about the kidnapping to contact the U.S. embassy at: +227 9647 8259