Les États-Unis félicitent le Niger pour la remise des vaccins contre la COVID-19 par COVAX

Pour diffusion immédiate
le 14 Avril 2021

Les États-Unis félicitent le Niger pour l’arrivée effective de 355 000 doses de vaccin AstraZeneca contre la COVID-19, ce mercredi 14 avril. Cet envoi a été rendu possible grâce à la Garantie de Marché du COVAX, une initiative mondiale visant à favoriser un accès équitable aux vaccins contre la COVID-19. Les États-Unis ont récemment annoncé une obligation initiale de 2 milliards de dollars, sur un total prévu de 4 milliards de dollars, par Gavi, l’Alliance du Vaccin, en appui à la Garantie de Marché du COVAX, ce qui fait des États-Unis le plus grand contributeur à l’accès mondial du vaccin contre la COVID-19.

Comme l’a fait remarquer l’Ambassadeur des États-Unis, Son Excellence M. Eric Whitaker lors de son allocution à la cérémonie de remise : « Soutenir la réponse du Niger à la COVID-19 par l’installation du Programme COVAX fait partie de la poursuite de notre coopération et partenariat de longue date en matière de santé publique avec le Niger. Vaincre la pandémie est un défi mondial et les États-Unis travaillent à la fois à l’intérieur et à l’étranger pour stopper la propagation de la maladie. En travaillant ensemble, nous pouvons vaincre la COVID-19 et nous préparer aux menaces futures. »

Les contributions des États-Unis au Programme COVAX, à travers l’Agence des États-Unis pour le Développement International (USAID), permettront l’achat et la livraison de vaccins sûrs et efficaces contre la COVID-19, destinés aux populations les plus vulnérables et les plus à risque dans 92 pays à revenu faible et intermédiaire. Ce soutien est essentiel pour contrôler la pandémie, ralentir l’émergence de nouvelles variantes et aider à relancer l’économie mondiale.

Les États-Unis collaboreront également avec d’autres donateurs afin de prendre d’autres engagements pour répondre aux besoins essentiels de l’installation du COVAX. Les États-Unis sont déterminés à travailler avec leurs partenaires et les gouvernements pour soutenir les efforts mondiaux de vaccination contre la COVID-19.

Les États-Unis ont travaillé en étroite collaboration avec la population et le gouvernement du Niger pendant toute la durée de la pandémie afin de protéger la santé publique et renforcer la réponse à la COVID-19. S’appuyant sur des programmes de développement et d’aide humanitaire de longue date, ces ressources ont aidé le Niger à communiquer les risques, mobiliser la communauté et prévenir les infections afin de maîtriser la pandémie et sauver des vies. Et nous continuerons de travailler en partenariat avec le Niger pour assurer le succès des campagnes de vaccination contre la COVID-19.

###

Isowar Maganin Riga kafin COVID-19 na Tsarin Gidaurniyar COVAX a Niger

14 Afrilu 2021

Gwamnatin Amurka na yiwa Niger Barka da isowar kaso na farko na alluran riga kafin COVID-19 na COVAX

Gwamnatin Amurka na yiwa Niger Barka da isowar wani kaso na  allurai 355,000 na riga-kafin COVID-19 na tsarin COVAX, sanfarin AstraZeneca a ranar Laraba 14 ga wannan wata na  Afrilu.

Wannan kaso ya iso a Niger ne albarkacin shirin nan na COVAX, wani tsari mai manufar sammadda maganin riga kafin cutar COVID-19 a cikin daidaito tsakanijn al’ummomin duniya.

A yan kwanaki kalilan da suka gabata, Gwamnatin Amurka ta bayana bada wata gudammawa ta tsabar kudi biliyan 2 na dalar Amurka da ga cikin wani asusun tsabar kudi biliyan 4 na dalar Amurka a cikin tsarin babbar gidauniyar, GAVI, wani kawance da ke tallaffawa gurin biyan bukatun Al’ummomi ta hanyar sammadda maganin riga-kafin COVID-19. Wannan ne dai ya kai kasar Amurka a sahun gaba na kasashe masu bada tallafi a cikin tsarin sammadda maganin riga-kafin cutar COVID-19.

Kamar yadda jekadan Amurka Eric P. Whitaker ya bayana a bikin karbar maganin riga-kafin COVID-19 din, “Tallafawa kasar Niger a cikin kokowar da ta ke yi da cuktar COVID-19 ta hanyar tsarin COVAX wata hanyar dorewar daddadar huldar kasarmu da Niger ce a cikin fannin kiwon lafiya. “

Karya logon cutar korona din wani babban kalubale ne ga duniya baki daya, kuma kasar Amurka na aiki ne tukuru a cikin gida da ketare domin takawa wannan cuta birki. Ta hanyar aiki tare, zamu mu iya murkushe cutar COVID-19 kuma mu shirya tunkarar wasu nau’o’in barazana da ka iya kunno kai.

Gudammawar kasar Amurka a cikin tsarin COVAX ta hanyar Hukumar raya kasashe ta Gwamnatin Amurka (USAID) za shi taimakawa ga saye da rarraba maganin riga-kafin cutar COVID-19 mai inganci ga al’ummomin kasashe masu karamin karfi 92  a duniya .

Wannan tallafi na da mattukar muhimmanci a cikin ayyukan dakile cutar, takaita bazuwar sabbabin nau’o’in wannann cuta, tare da taimakawa ga farfado da tattalin arziki a duniya.

Amurka za ta aiki tare da sauran masu hannu da shuni domin sammadda wanin karin tallafi da wasu alkawura domin cike gibin mayyan bukatun tsarin COVAX. Bugu da kari, kasar Amurka ta kuduri anniyar aiki da wasu kawaye domin tallafawa tsarin sammada alluran riga kafin COVID-19.

Gwamnatin kasar Amurka ta yi aiki kafada da kafada da al’ummomin Niger da gwamnatin kasar a tsawon lokacin wannan annoba ta COVID-19 domin kare lafiyar yan kasar da maida himma a cikin yaki da wannan cuta.  Kasancewar gwamnatin Niger ta dora ayyukanta a bisan turba mai dorewa ta ci gaba, ta hanyar ayyukan jinkai da sammadda taimakon da ya kamata, ya yi tasiri ainun a cikin nasarorinda Niger din ta yi a cikin faman da ta yin domin shan karfin cutar COVID-19 a cikin sauki wannda hakan ya taimaka ga kare rayuka da dama.  Kuma za mu ci gaba da kawo namu Karin kokakari na ganin cewa ayyukan alluran riga-kafin cutwar COVID-19 sun yi nasara.