Un Citoyen Américain en Otage Libéré au Niger

Ambassade des Etats-Unis d’Amérique, Niger

 

Communiqué de Presse

Pour diffusion immédiate le 2 septembre 2022

UN CITOYEN AMÉRICAIN EN OTAGE LIBÉRÉ AU NIGER

 

Les États-Unis se félicitent des informations selon lesquelles un otage américain a été libéré au Niger.  Nous exprimons notre profonde gratitude et notre appréciation à nos partenaires nigériens qui ont aidé à obtenir la libération de l’otage.  Des responsables américaines sont en contact avec la personne, et lui apporte toute l’aide appropriée.

L’administration Biden n’a pas de plus grande priorité que de ramener à la maison les ressortissants américains retenus en otage ou détenus à tort, et nous continuerons à travailler inlassablement pour assurer leur liberté dans le monde entier.

###

Don fitowa nan take Satumba 2, 2022

AN SAKE YAN KASAR AMURKA DA AKA YI GARKUWA

 

Amurka ta yi maraba da rahotannin cewa an sako wata Ba’amurka a Nijar da aka yi ma garkuwa. Muna nuna matuƙar godiya ga abokan aikinmu na Nijar waɗanda suka taimaka wajen ganin an sako wanda aka yi garkuwa da I’ta. Kasa Amurka suna ci gaba da tuntuɓar matar, kuma muna ci gaba da ba da duk taimakon da ya dace.

Gwamnatin Biden ba ta da fifiko fiye da dawo da ƴan ƙasar Amurka da aka yi garkuwa da su ko kuma a tsare su ba bisa ƙa’ida ba, kuma za mu ci gaba da yin aiki tuƙuru don tabbatar da ‘yancinsu a duniya.